iqna

IQNA

jihar borno
Fararen hula 30 ne suka mutu a wani harin ta'addanci da kungiyar ta'addanci ta Da'ish ta kai a arewacin Najeriya.
Lambar Labari: 3487336    Ranar Watsawa : 2022/05/24

Tehran (IQNA) mayakan ISWAP sun kashe sojojin Najeriya 5 da suka hada har da wani babban janar a jihar Borno.
Lambar Labari: 3486559    Ranar Watsawa : 2021/11/14

Tehran (IQNA) rahotanni daga Nigeria sun ce ‘yan Boko Haram sun kashe mutane da dama a Borno.
Lambar Labari: 3484880    Ranar Watsawa : 2020/06/10

Bangaren kasa da kasa, Rundunar sojin Nijeriya ta sanar da cewa ta samu nasarar kwato mutane sama da 1,000 daga hannun 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram wadanda ta yi garkuwa da su a jihar Borno.
Lambar Labari: 3482642    Ranar Watsawa : 2018/05/08